Zaben Shugaban kasan Najeriya
Ganin ana kamfe, Peoples Democratic Party, Social Democratic Party, Africa Democratic Congress da African Democratic Party sun yi tir da CBN kan dokar cire kudi
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin cewa zai yi gaskiya da adalci idan har ya gaje Shugaba Buhari.
Dan takarar shugaban kasa na PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kalubalanci takwaransa na APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi bayani a kan dukiyarsa gabannin zabe.
Cibiyar habaka Shari'a ta nuna adawa da tikitin Musulmi da Musulmi na jam'iyyun siyasa tana mai cewa za ta tabbatar da akidair addinin na yin adalci ga kowa.
Bola Ahmad Tinubu zai kwashi gara a zaben 29023 mai zuwa. Ya Gwamna Zuklum ya ce zai kawo kaso 95% ga dan takjarar shugaban kasa na APC a zaben badi mai zuwa.
Usman Yusuf, tsohon shugaban hukumar NHIS, ya zargi Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC da nuna rashin damuwa da halin da yan kasa ke ciki.
Matan da ke goyon bayan jam’iyyar APC daga jihohin Kudu maso yamma sun yi taron kamfe a Legas, a nan Remi Tinubu ta fada masu yadda gwamnatinsu za ta dama da su
Takarar Bola Tinubu tare da Musulmi a 2023 a jam’iyyar APC ta bada damar tsaida Kirista da Kirista nan gaba. Oluremi Tinubu ta bayyana haka a wajen yawon kamfe.
Kalaman da Bola Tinubu ya yi a kan zabe ya jawo Hukumar INEC ta maida masa martani ta bakin babban sakataren yada labarai na shugaban INEC, Rotimi Oyekanmi.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari