Zaben Najeriya
Da aka je kotun sauraron karar zaben bana, Bola Tinubu da ya lashe zaben sabon shugaban kasa da aka yi, ya yi bayanin abin da ya hana Atiku Abubakar nasara
A shekarar nan, da aka tashi jero mutum 100 da tasirinsu ya kai inda ya kai a ban kasa, an kawo Bola Tinubu a mujallar nan ta TIME da ake bugawa a Kasar Amurka.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kano ta fada wa kotun sauraron kararrakin zabe cewa Abba Kabir Yusuf na NNPP kuri'a 178,378 ya samu ba miliyan ba.
Nyesom Wike da wasu Gwamnonin PDP sun shirya makarkashiya domin a canza NWC, amma Gwamnan Bauchi, Bala Mohamme ya dage sai ya takawa ‘Yan kungiyar G5 burki.
Wani kotun majistare da ke Abuja ya hana belin wani mai zanga-zangar adawa da bikin rantsar da zababben shugaban kasa, Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu.
Kungiyar Obi-Datti ta jam'iyyar LP ta ce dan takarar mataimakin shugaban kasarta, Datti Baba-Ahmed, ya shirya tsaf don yin muhawara da Farfesa Wole Soyinka.
Wani ‘Dan LP ya ce Peter Obi yana ganin barazana, kamar yadda yake fada, tun da ya tsaya takarar shugabanci a Jam’iyyar LP, ake bin sa da kulle-kullen yakarsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa siyasar Najeriya tana kara samun cigaba kuma za a iya ganin hakan ta yadda gwamnoni da dama suka fadi zaben sanata.
Salisu Yushau, Dan takarar NNPP a zaben majalisar tarayya mai wakiltar Doguwa/Tudun Wada ya shigar da kara kotu yana neman a hana INEC yin zaben raba gardama
Zaben Najeriya
Samu kari