Zaben Najeriya
Rahotanni sun bayyana kan ranar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) za ta bayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar Adamawa mai cike da umbin ruɗani.
Wata ƙungiyar magoya bayan Peter Obi, ta nemi zaɓaɓben shugaban ƙasan Najeriya, Bola Tinubu, da ya fito ya wanke kansa kan zargin zama ɗan Guinea da ake masa.
Rahoton da muka samo ya bayyana sunayen sanatocin da suka yi nasarar tsallakewa a zaben da aka kammala a kasar nan a watan Afrilun da muke cikinsa yanzun nan.
Rahoton da muke samu daga jihar Delta ya bayyana yadda wani shugaban jam'iyyar APC ya fadi matacce jim kadan bayan kammala zabe a Najeriya na shekarar 2023.
Bayan kammala zaben cike gurbi, an fadi adadin kujerun da aka sanar na majalisar dattawa a Najeriya. A halin da ake ciki, APC ce ke da mafi rinjayen sanatoci.
Aisha Dahiru, wacce aka fi sani da Aisha Binani ta zama mace ta farko da aka zabe a matsayin gwamna a Najeriya. An sanar da hakan bayan INEC ta gama zaben ciko
A rahoton da muke samu, an bayyana adadin wadanda suka yi nasara a zaben da aka gudanar a jiya Asabar a Najeriya. An bayyana adadin wadanda suka yi nasara.
Rahoto ya bayyana cewa, dan takarar majalisar wakilai a Sokotoya lashe zabe a karo na biyu bayan da aka tsige shi a 2019, inda Kokani Bala Kebbe ya lashe zaben.
Ya zuwa yanzu, sakamakon zaben jihar Kano da aka gudanar a yau Asabar ya fara fitowa, alamu sun fara nuna wanda zai lashe zaben ba tare da wata hamayya ba.
Zaben Najeriya
Samu kari