Zaben Najeriya
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya kuma ɗan takara a zaɓen shugaban ƙasa na 1999, Cif Olu Falae ya ce ba Obasanjo ba ne ya samu nasara a zaben 1999.
An samu gurabai 7 a majalisar dattawa da ta tarayya bayan mutuwar wasu wakilai. INEC ta gaza zaben cike gurbin saboda matsalar rashin kudi da fargabar tsaro.
Dele Momodu ya jaddada cewa sai jam'iyyun adawa sun haɗa kai za su iya kayar da Tinubu a 2027, saboda APC na ƙoƙarin raunana PDP da rikicin cikin gida.
A labarin nan, za a ji cewa dattawan Arewa sun yi yanzu lokaci ne na magance matsalolin Najeriya ba yiwa Bola Tinubu kamfe kan zaben 2027 mai zuwa ba.
Yayin da ake kokawa kan salon mulkin Bola Tinubu, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya caccaki gwamnatin yana mai cewa a bar batun sake zabensa a 2027.
Gwamnatin jihar Anambra ta musanta zargin cewa Gwamna Charles Soludo ya tuntuɓi boka don neman nasarar zaɓe da za a yi a ranar 8 ga Nuwambar 2025.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta barranta kanta da rahoton dake cewa ta yiwa dukkanin 'yan majalisu cewa za a ba su takara kai tsaye babu hamayya.
A wannan labarin, za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce kishin talakawa ne babban dalilinsa na fafutukar sauyin gwamnati a Najeriya.
Kungiyar LND ƙarƙashin Ibrahim Shekarau ta bukaci su Atiku su kafa sabuwar jam’iyya kafin su shiga kawancen ‘yan adawa da ke shirin kayar da Tinubu a 2027.
Zaben Najeriya
Samu kari