Zaben Najeriya
Za a ji yadda rikicin SDP ya tsananta yayin da wani bangare ya yi watsi da Shehu Gabam tare da goyon bayan Cif Adedina a matsayin shugaban jam’iyyar.
Jam'iyyar LP ta nesanta kanta daga shirin haɗakar jam'iyyun adawa, tana mai cewa ba za ta ba Obi tikiti kai tsaye ba, dole ya fafata da ’yan takara a 2027.
A labarin nan, za ku ji cewa yunkurin Bola Tinubu na takarar 2027 ya samu gagarumar goyon baya daga gwamnoni, ‘yan majalisa da kungiyoyin siyasa a fadin Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Peter Obi sun gana da shugabannin siyasa daga jihohin Arewa 19 a Abuja, yayin da 2027 ke karatowa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban ADC, Dr.Ralphs Okey Nwosu, ya ce za a kammala tattaunawar hadakar siyasa cikin makonni 2, don tunkarar 2027.
Ana sa ran wasu daga cikin ministocin da suka nemi takara a 2023 a gwamnatin Bola Tinubu za su sake takara a 2027. An jero ministocin Tinubu 9 da za su sake takara.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya karyata labarin cewa zai nemi takarar shugaban kasa a 2027. Ya ce labarin ba gaskiya ba ne kuma yana goyon bayan Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa hadakar adawa ta bukaci Amaechi da Imoke su yanke hukunci kan kafa sabuwar jam’iyya ko shiga wata da ke akwai kafin 30 ga Mayu.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar ya karyata shirin barin PDP, yayin da hadakar adawa ke fafutukar fitar da jam'iyyar da za a tattaru a ciki.
Zaben Najeriya
Samu kari