Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta ƙaryata ikirarin hadimin shugaban kasa, Bayo Oanuga cewa yan adawa na kokarin yiwa Bola Tinubu juyin mulki kafin 2027.
Fitaccen malamin coci, Fasto Adewale Giwa ya ce tikitin hadin guiwa tsakanin Atiku Abubakar da Peter Obi kadai zai iya kayar da Bola Tinubu a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hadaka ta yan adawa, ADC ta nesanta kanta da jerin sunayen da ke yawo, wanda aka bayyana da cewa su ne shugabanninta a jihohi.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta fara jan kunnen ƴaƴanta a kan batun tsayawa takarar shugaban kasa a babban zaben 2027 da ke tafe don kare rabuwar kai.
Tsohon mataimakin shugaban APC na ƙasa kuma ɗaya daga cikin jagororin haɗaka, Salihu Lukman ya ce Obi ko Atiku, duk wanda ya samu nasara za a mara masa baya.
Matar tsohon gwamna a jihar Adamawa, Boni Haruna ta fice daga jam’iyyar PDP zuwa ADC a wani taron mata yayin da haɗaka ke kara ƙarfi gabanin zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon kusa a gwamnatin Muhammadu Buhari, Babachir Lawal ya bayyana cewa ya dade yana adawa da gwamnatin Bola Tinubu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi, ya kai ziyara wajen Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun a Rigachikun da ke jihar Kaduna a Arewacin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon makusancin Peter Obi, Kenneth Okonkwo ya ce babu wanda zai iya ja da Tinubu a zaben 2027 sai dan takarar Arewa.
Zaben Najeriya
Samu kari