Zaben Najeriya
Tsohon mai neman takarar shugaban kasa, Gbenga Olawepo-Hashim ya bayyana cewa babu abin da zai hana jam'iyyar APC faduwa a 2027 duk da matsalolin da PDP ke ciki.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran gwamnoni da ke sauya sheka zuwa APC za su gamu da cikas a kan sake neman kujerarsu a 2027.
Arewa za ta sanar da ɗan takararta na 2027 a watan Afirilu; ƙungiyar RAID ta bayyana hakan a Abuja yayin bikin Sardauna na 2026 don magance rashin tsaro da talauci.
A labarin nan, za a yi waiwaye game da yadda 'dan tsohon Shugaban kasa ya zabi ya bi bayan Muhammadu Buhari duk da rashin goyon bayan mahaifinsa.
A labarin nan, za a ji Dele Momodu, mawallafin jaridar Ovation kuma makusancin Atiku Abubakar ya yi magana game da batun takarar Shugaban kasa a ADC.
Tsohon ministan yada labarai, Lai Mohammed ya bayyana irin taimakon da ya yi wajen samun nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023 da ya gabata.
Tsohon Gwamnan Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana goyon bayansa ga saka idon ƙasashen waje a zaɓen 2027 domin tabbatar da sahihancin sa.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya yi tsokaci kan zaben Najeriya. Tambuwal ya koka da cewa akwai abubuwan da ba sa tafiya daidai.
Gwamnatin Najeriya karkashin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ware Naira tiriliyan 1.013 domin fara shirye-shiryen gudanar da zaben shekarar 2027 da ke tafe.
Zaben Najeriya
Samu kari