Jihar Ekiti
'Yan sanda sun cafke wata dalibar jami'ar Ekiti bisa zargin yin garkuwa da kanta domin ta sha soyayya da saurayinta. Kwamishinan 'yan sanda ya ce za a kai ta kotu.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya bayyana cewa ba zai goyo bsyan Atiku Abubakar ba a 2027 kamar yadda ya yi a zaɓen 2023, ya ce sai 2031 ɗan Arewa zai karbi mulki.
Fusatattun matasa sun kai farmaki garuruwan Fulani a Kaiama, jihar Kwara, bisa zargin suna taimaka wa 'yan bindiga; an kama masu garkuwa da mutane tara a Ekiti.
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shugaban jami'ar FUOYE, bisa zargin lalata da wata ma'aikaciya. An maye gurbinsa da Farfesa Shittu a matsayin mukaddashi na wata 6.
Yayin da ake ta kokarin kirkirar sababbin jihohi a Najeriya, Majalisar Wakilai ta amince da karatu na biyu na kudirori hudu da ke neman kan lamarin a Abuja.
Basarake a Ilawe-Ekiti, Ajibade Olubunmi, ya ce an yi masa barazanar kisa yayin wata ganawar danginsu a ranar 15 ga Maris inda ya yi korafi ga yan sanda.
Awanni bayan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bar APC, tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya musanta labarin da ake yadawa cewa ya bar jam'iyyar
Ana tsaka da dambarwar Natasha Akpoti-Uduaghan da Godswill Akpabio, Sanata daga jihar Ekiti ya bankado yadda ta taba zargin tsohon gwamna, Kayode Fayemi.
Shugaban hukumar EFCC, Olanipekun Olukoyede ya yi tone-tone kan yadda ya kaucewa yunkurin wasu yan siyasa da ke neman ba shi cin hanci yayin jana'izar mahaifiyarsa.
Jihar Ekiti
Samu kari