Jihar Ekiti
Jigon jam’iyyar PDP, Emmanuel Fayose, wanda ya kasance kani ga tsohon gwamnan Ekiti Ayodele Fayose ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar gwamna.
Farfesa Banji Akintoye ya ce Yarbawa miliyan 60 suna goyon bayan neman ƙasar Yarbawa cikin lumana, bisa hakkin cin gashin kai na dokar Majalisar Dinkin Duniya.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya nada sabon shugaban ma'aikatan fadar gwamnati. Gwamnan ya kuma raba wasu mukaman guda biyu a gwamnatinsa.
Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane. ne sun yi awon gaɓa da fasinjojin motar bas mai ɗaukar mutum.18, sun nemi ƴan uwa su biya fansa.
A ranar 10 ga Disamba za a gudanar da zanga zanga a kan tsare lauya mai kare hakkin dan Adam, Dele Farotimi. Za a yi zanga zanga a Legas da Abuja da London
Hukumar NSCDC ta cafke rikakken dan Boko Haram da ya gudu daga Arewa zuwa Kudu ya fara barazana. Isiah Jafaru ya shiga hannu ne bayan an gano halayensa.
Tsohon sanata daga jihar Ekiti mai suna Babafemi Ojudu ya ce har fitsari ya sha a gidan yari domin ya rayu bayan cafke shi da aka yi a mulkin Sani Abacha.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fusata da 'yan sanda. Ya bayyana takaicin yadda su ke aikinsu da son rai. Wannan ya biyo bayan kama mai fafutuka.
Gwamnan jihar Ekiti ya bukaci ƴan siyasar da ke tura masa sakonni ta wayar tarho su dakata haka nan domin babu abin da zai faru sai da izinin Allah.
Jihar Ekiti
Samu kari