Matsin tattalin arziki
Legit ta samo daga farfesa Pantami cewa, ya samu wani dan uwansa kuma abokinsa zai ba da kudin fansan da aka nema na 'yan uwan Nabeeha da aka sace a Abuja.
Masu zaman kashe wando na shirin karuwa bayan $1 ta kai N1200. ‘Yan Kasuwa sun kuma kwantar da hankalin jama’a a kan yiwuwar karin kudin fetur zuwa N1200.
Ana zargin ma'aikatar jin kai da cinye wasu kudade yayin da ake tsaka da wahala. An bayyana irin kudaden da ake son nemowa a ofishin nan ba da dadewa ba a kasar.
An bayyana yadda Dangote ya ci ribar makudan kudade a daidai lokacin da wani adadi na dukiyarsa aka ce ya yi kasa saboda wasu dalilai na musayar kudi.
An tura sako ga gwamnatin kasar nan don tabbatar da an kara kudin data da katin kira a yanayi irin wannan da talakawan Najeriya ke ci gaba da damalmalewa.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya bayyana cewa a kullum burin gwamnonin Najeriya da Shugaba Tinubu shi ne cire talakan Najeriya a cikin kangin talauci da ake fama.
Sanata Orji Uzor Kalu ya roki 'yan Najeriya da su yi wa Shugaba Tinubu uzurin shekaru uku don ya daidaita tattalin arzikin kasar, ya ce sun sani ana shan wahala.
Ministar jin kai ta ce 'yan Najeriya su kwantar da hankali, gwamnatin Najeriya ta tsara yadda talakawa za su more a shekarar da za a shiga gobe Litinin.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya bayyana sakonsa ga shugaban kasa, inda yace ya kamata a gyara komai a cikin shekarar da za a shiga don talaka.
Matsin tattalin arziki
Samu kari