Matsin tattalin arziki
Wata kungiya mai rajin inganta shugabanci na gari ta Patriotic Volunteers for Good Governance ta shawarci ‘yan majalisu kan hanyar da za su bi wurin taimakawa kasar.
Babban malamin cocin RCCG a Najeriya, Fasto Adeboye ya bayyana cewa ƴan Najeriyana cikin ƙuncin rayuwa har wasu sun fara gajiya, ya nemi kowa ya koma ga Allah.
Shugaban jam'iyyar APC a Najeriya, Abdullahi Ganduje ya ce tun yanzu tsare-tsaren da Bola Tinubu ke dauka sun fara haifar da ɗa mai ido a cikin shekara daya.
Masana tattalin arziki sun bayyana yadda tsare tsaren shugaba Bola Tinubu za su kawo sauki a Najeriya nan gaba. Sun kuma yi kira kan samar da tallafi a kan lokaci
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta caccaki manufofin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan tattalin arziki. Kungiyar ta ce ya jefa 'yan Najeriya cikin talauci.
Fitaccen mai amfani da kafar sadarwa, Reno Omokri ya soki Bola Tinubu kan rattaba hannu a dokar sauya taken Najeriya inda ya ce an tafka babban kuskure.
Wani jigon jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintoloye ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan dabarun samun karin arziki a Najeriya.
An sake barkewa da murna bayan Naira ta sake nakasa dala a kasuwa a yau Litinin 27 ga watan Mayu yayin da ta karu da 10.71% idan aka kwatanta da makon jiya.
Yayin da duniya ke bikin ranar yara ta duniya, akasarin yara a Najeriya ba za su iya bikin wannan rana ba duba da kangin rayuwa da suke ciki a yanzu.
Matsin tattalin arziki
Samu kari