Hukumar EFCC
EFCC na neman jami'in hukumar PCACC da ke bincike kan bidiyon Ganduje. An bayyana dalilai da suka jawo aka fara wannan bincike a daidai irin wannan lokacin.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta bayar da umurnin bai wa dakataccen shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, damar ganin lauyoyi da yan uwansa.
Wanda ake tuhuma da laifi a kotu watau Mista Godwin Emefiele, ya amince ya sasanta da gwamnatin tarayya domin a yafe masa zargin da ke wuyansa na satar biliyoyi
Hannatu Musawa ta fadi babban abin da za ta fara da shi bayan zama Ministar tarayya, a gefe guda kuwa CBN zai bincike likin kudi da sabuwar Ministar ta rika yi.
Sanannen lauya mai rajin kare hakƙin ɗan Adam, ya yi kiran da a saki dakataccen shugaban hukumar EFCC daga ɗaurin da hukumar DSS ta yi masa a birni arayya Abuja
Abbas Umar Masanawa ya samu kan shi a hannun DSS saboda binciken Godwin Emefiele. Tsohon Gwamnan babban bankin ne ya yi sanadiyyar ba Masanawa mukami a NSPMC.
Hukumar ICPC ta soma yin bincike game da Abubakar Malami. ‘Dan siyasar ya shafe shekaru sama da bawai daga 2015 a matsayin babban lauyan Gwamnatin tarayya.
Hukumar jami'an tsaro na farin kaya (DSS), ta musanya raɗe-raɗin da ake na cewar ba ta bin umarnin kotu musamman ma na ci gaba da tsare Emefiele, Bawa da Kanu.
Gwamnan Benuwai yana da motoci a jerin tawagarsa, babu laifi a tafi da motocinsa da na mukarrabansa, amma sai aka ji an dauke motocin ‘yan jarida, motar dogarai
Hukumar EFCC
Samu kari