Hukumar EFCC
Hukumar yaki da rashawa (EFCC) ta kai sumame ofishin wasu 'yan canjin kudi a Abuja, sun yi awon gaba da mutane 50 da ake zargin suna tsawwala farashin dala.
Hukumar yaƙi da marasa gaskiya EFCC ta damƙe tsohon gwamnan jihar Kwara. Abdulfatahi Ahmed kan yadda aka yi da wasu makudan kuɗi a lokacin mulkinsa na shekara 8.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakatar da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ci gaba da tuhumar Burgediya-janar na soja kan zargin badakalar kudade.
Jami'an hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon kasa (EFCC) sun kai samame cikin dare a jami'ar fasaha ta tarayya FUTA da ke Akure a jihar Ondo.
Akwai mutane akalla 3 da ake zargi sun taimaka aka sace kusan N3tr daga CBN. Jami’an tsaro za su fara farautar Adamu Abubakar, Imam Abubakar da Odoh Ochene a duniya.
A shari'ar hukumar EFCC da Godwin Emefiele aka gano Muhammadu Buhari da Boss Mustapha sun amince a fitar da N2.9bn saboda aikin zaben 2023, yanzu ana kotu.
Za a ji kudin kasashen waje da aka adana a bankin CBN sun bace. Kuma ba za a iya cewa ga inda CBN ya boye kudin da EFCC ta karbo daga hannun barayi ba.
Za a samu labarin yadda Hukumar NDLEA mai yaki da safara da harkar miyagun kwayoyi ta damke wani Ahmed Mohammed da wasu mutane dauke da tulin kwayoyi.
Wata kungiya mai suna Northern Ethnic Youth Group Assembly (NEYGA), ta bukaci tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da ya mika kansa wajen hukumar EFCC.
Hukumar EFCC
Samu kari