Kasar waje
Tsohon shugaban Niger, Mohamed Bazoum ya sha alwashin ci gaba da kare martabar dimukradiyya bayan sojoji sun kifar da gwamnatinsa a jiya Laraba a birnin Niamey.
Legit.ng Hausa ta fahimci sau hudu ana yin juyin mulki a Nijar. Za ayi kokari wajen tsare lafiyar Shugaba Bazoum, yayin da sojojin su ka rufe iyakokin kasar
Joy Bishara wacce ta na daya daga cikin 'yan matan Chibok da suka kubuta a hannun 'yan Boko Haram ta samu mijin aure a kasar Amurka bayan kammala digiri a can.
Kungiyar kwallon kafa ta Al-Hilal da ke Saudiyya ta mika tayin Yuro miliyan 300 don dauko Kylian Mbappe daga kungiyar kwallon kafa ta PSG da ke kasar Faransa.
An gayyaci Bola Ahmed Tinubu zuwa taro a Italiya da Rasha, amma Kashim Shettima zai wakilci shi. Sauran manyan jami’an gwamnati na cikin wadanda za su yi rakiya
Wasu 'yan mata uku na gida sun shiga wata rayuwa bayan da wani matashi ya dirka musu ciki yayin da ake tsaka da tsare su a cikin gida don gudun aikata barna.
Gwamnatin Birtaniya ta na so a karbe $129m daga asusun ‘dan siyasar Neja-Deltan, James Ibori. Ana shari’a yanzu a kotun Landan tsakaninsa da kasar Birtaniya.
Najeriya na fuskantar barazana na rasa kambun kasancewa na daya a karfin arziki a Afirka bayan Egypt ta sako ta a gaba yayin da ta samu karuwa da kashi 12.3.
Kasashen Afrika 10 da kudadensu suka fi na sauran kasashen da ke nahiyar lalacewa aka samu nasarar tattarowa. Duk da hauhawar farashin da ake yawan samu kudin.
Kasar waje
Samu kari