Hukumar DSS
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta yi nasarar cafke wani matashi likitan bogi mai suna David Samuel bisa zargin gudanar da asibiti da kula da marasa lafiya.
Babbar kotun Tarayya a Abuja ta umarci hukumar DSS ta mika dakataccen gwamnan babban banki na CBN, Godwin Emefiele zuwa kotu ko kuma sake shi a cikin mako daya.
Rahoton da muka tattara muku ya bayyana gaskiyar halin da ake ciki na cewa, ko da gaske ne an kama wasu makudan kudade a gidan tsohon gwamnan CBN Emefiele.
Wani limamin majami'a a Lagos, Bamidele Ilukholor Elijah ya gargadi dan takarar shugaban kasa, Peter Obi da ya yi hankali don ya yi mafarki ya gan shi a ankwa.
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta karyata labarin da ke cewa, ta kama tsohon gwamnan jihar Zamfara saboda ya ki amsa wayar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.
Yanzu muke samun labarin yadda hukumar DSS ta sako Abdulaziz Yari, tsohon gwamnan jihar Zamfara bayan shafe kwanaki a hannunsu. Ba a fadi dalilin kama shi ba.
Hukumar ICPC ta musanta rahoton cewa hukumar DSS ta dira ofishiɓtaɓinda tanƙwace wasu takardun laifukan Shugaban Tinubu da wasu haɗinamansa na kusa da shi.
Abdulaziz Yari ya na hannun jami’an DSS tun kwanaki a Abuja. Yari ya tsaya takarar shugabancin majalisar dattawa, ya ja da matakin da jam’iyyar APC ta dauka
Femi Falana (SAN) ya buƙaci hukumar yan sandan farin kaya ta gaggauta kammala bincike kana ta gurfanar da dakataccen shugaban EFCC, Bawa da Godwin Emefiele.
Hukumar DSS
Samu kari