Hukumar DSS
Godwin Emefiele ya na tsare a wajen DSS a Najeriya na kwana da kwanaki don haka ya je kotu, amma Gwamnati ta nuna cewa Emefiele zai kufce idan ya samu beli
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta zaɓi ranar 13 ga watan Yuli, 2023 domin yanke hukunci kan ƙarar da dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya shigar.
Hukumar DSS ta bankado wani shirin ƙulla-ƙulla da ake shiryawa kan gwamnatin tarayya da hukumar saboda cafke dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya, Emefiele
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya wanda ke nuna makudan kudade da ake zargin a samo su daga gidan Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan CBN na bogi ne.
Kotu ta umurci DSS da ta ba dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, damar ganawa da lauyoyi da iyalinsa domin haka yana bisa yancinsa.
Hukumar farin kaya (DSS) ta yi gum da bakinta kawo yanzu bayan Emefiele ya shafe kwana 6 a tsare tun bayan kama shi ranar da shugaba Tinubu ya dakatar da shi.
Abdulrasheed Bawa, dakataccen shugaban Hukumar Yaki da Rashawa da Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa, ya isa ofishin Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS.
Dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Godwin Emefiele, na ci gaba da kasancewa a tsare a hannun hukumar DSS. Emefiele ya shafe kwana biyar yanzu haka.
Za a ji Godwin Emefiele ya shiga uku, DSS sun karbe takardunsa domin hana shi tserewa. Har yanzu Gwamnan bankin CBN da aka dakatar ya na hannun jami’an tsaro.
Hukumar DSS
Samu kari