Jam'iyyar APC
Bayanai sun bayyana abin da ya faru a ganawar dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar APC, Bola Tinubu da gwamnonin G-5 masu adawa da dan takarar Atiku Abubakar.
Matar fitaccen jigon jam'iyyar APC a Legas kuma tsohon dan majalisar wakilai na tarayya, Dayo Bush-Alebiosu, ta rasu ta zato ba tsammani. Ta rasu a ranar Talata
Kotun sauraron kararrakin zabe dake zama a Ekiti ta jaddada nasarar Oyebanji a zaben Gwamnan jihar da aka yi a watan Yunin 2022. Kotun ta kori karar Segun Oni.
Gwamnan jihar Ebonyi yana takaran Sanatan kudan jihar a karkashin APC. Wani Basarake ya ce duk wanda yake adawa da David Umahi zai mutu kafin Disamban badi.
Bassey Otu, dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressive Congress a jihar Cross Rivers ya dakatar da kamfen dinsa don karrama wadanda suka mutu a Calabar.
Kotu ta tsaida 27 ga Junairu a matsayin ranar da za a ji hukunci a shari’ar Bola Tinubu v Incorporated Trustees of Kingdom Human Rights Foundation International
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo yace mutane sun gaji da APC domin ta basu kunya kan burikan da suka dora a kanta, yace Atiku zai lashe zabe cikin ruwan sanyi
Tsohon dan gidan shugaban majalissar dattijai ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP a jihar Plateau sabida abinda ya ce rashin adalci da jam'iyyar tai masa
Sanata Chimaroke Nnamani, tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanatan yankin Enugu East ya jadada cewa Asiwaju Bola Tinubu na jam'iyyar APC ne zai lashe zaben 2023.
Jam'iyyar APC
Samu kari