Jam'iyyar APC
Wani rikici ya barke tsakanin 'yan jam'iyyar APC da PDP a jihar Ribas. Hakan ya kai ga jami'in tsaro ya dirkawa wani dan PDP bindige, inda ya samu wani rauni.
Sanatan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Ali Ndume, yayi magana kan shugabancin majalisa ta 10. Ndume yace ƴan siyasa har sun fara siyan kujerar.
Kogi: Yadda Yan Bindiga Suka Sheƙa Mutane Barzahu Tare da Ƙona Musu Gidaje, 6 Sun Sheka Barzahu, Mahara Sun Kame Gamida Kone Gidaje Da Yawa Gwamnan Jihar Ya
An sake samun Jam’iyyar da ta kalubalanci nasarar Bola Tinubu a kotun zabe. All Peoples Movement ta na ganin Atiku Abubakar ya kamata ya gaji Muhammadu Buhari.
Yayin da zaben jihar Kogi ke karatowa, akwai jerin mutum uku da ya kamata ku sani da ke son maye gurbin gwamnan mai ci da zai sauka nan ba da jimawa ba a jihar.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kano ta bayyana matsayarta game da sakamakon zaben gwamnan jihar, inda tace dole ta dauki mataki game da sakamakon na bana.
Jam'iyyar All Progressives Congress ta kori jigon ta na kasa daga jihar Bauchi, Sirajo Dada, bayan samunsa da laifin cin amanar jam'iyya yayin babban zaben 2023
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun buƙaci hukumar tsaron farin kaya ta DSS da ta cafke masu shirya maƙarƙashiyar kafa gwamnatin wucin gadi.
Karamin ministan albarkatun man fetur na tarayya, Timipre Sylva, yayi murabus daga muƙamin sa na minista. Timipre Sylva yayi murabus ne domin takarar gwamna.
Jam'iyyar APC
Samu kari