Jam'iyyar APC
Atiku Abubakar na PDP, Peter Obi na LP da akalla wasu jam’iyyun siyasa uku ne suka shigar da kara dake kalubalantar nasarar zababben shugaban kasa, Bola Tinubu.
Bayan zargin hannu a aikata ta'addanci da gwamna Yahaya Bello ya musu, shugaban masu rinjaye na majalisar dokoki, Murktar Bajeh, ya yi murabus, an naɗa sabo.
Mataimakiyar Gwamnar farko a tarihi za ta canza kasa kafin Yuni, za ta cika alkawarin da ta dauka na cewa muddin APC ta lashe zabe, ta tashi daga ‘Yar Najeriya.
'Yan PDP, NNPP da LPda za su je majalisa su na kokarin yakar jam'iyyar APC. Nyesom Wike ba zai yarda PDP ta birkitawa APC lissafi a takarar shugaban majalisa ba
Jam'iyyar All Progressives Congress, mai mulki ta amince zata yi amfani da tsarin kato bayan kato wajen gudanar da zabem fidda ɗan takarar gwamna a jihar Kogi.
‘Yar APC ta shiga sahun masu neman zama Shugabar Majalisar Tarayya. ‘Yar majalisar ta ce maza sun rike madafan iko, sam ba a damawa da ‘yanuwanta mata a siyasa.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, tana neman kotu ta kwace nasarar da ɗan takarar jam'iyyar NNPP, ya samu a zaɓen gwamnan jihar Kano.
Wata kotu a Abuja ta bayyana soke wasu zabukan da aka gudanar a jihar Kogi kwananan nan don zabo dan takarar gwamnan jihar a APC a zaben da ke tafe a Nuwamba.
Rahotanni sun nuna cewa jita-jita ta yi ta yawo kan batun murabus din shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Adamu. Jam'iyyar ta fito fili ta musanta hakan.
Jam'iyyar APC
Samu kari