Jam'iyyar APC
Wasu mata a jihar Kebbi sun bayyana yadda jam'iyyar APC ke ba su kayan alatu domin a zabe ta a zaben bana da aka yi yau Asabar 15 ga watan Afrilun shekarar.
A zaben yau ne za a su wanene za su zama Sanatocin jihar Sokoto da na Zamfara ta tsakiya. Mun tattaro zabukan Gwamnoni, ‘Yan majalisa da Sanatoci da ake jira.
Rahoton da muke samu daga jihar Yobe na bayyana wanda ya lashe zaben sanata mazabar Yobe ta Kudu a majalisar dattawa. An bayyana wanda ya ci zaben na bana.
Wani masanin siyasa a Abuja ya bayyana matsayarsa da kuma abin da yake hange game da zaben da ake karasawa a jihar Adamawa da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.
Yayin da ake kawo karshen zaben gwamna a jihar Adamawa yau 15 ga watan Afrilu, 2023, mun haɗa maku abubuwa 4 da ya kamata ku sani game da manyan yan takara 2.
Bayan kammala zaben fidda gwani a sassan kananan hukumomin jihar Imo, kwamitin zaɓen ya ayyana gwamna Uzodinma a matsayin wa da ya samu nasara lashe tikitin.
Shugaban Jam’iyyar NNPP da ‘Dan Takaransa su na rigima Kan shari’ar zabe. Tsohon shugaban Jam’iyyar NNPP na reshen Ogun, ya ce babu wanda zai canza masu Lauya
A makon nan ne kwamitin harkokin kasar wajen yakin neman zaben APC a 2023 ya dawo da Naira miliyan 2.4 zuwa ga uwar kwamitin kamfe na PCC bayan kudi ya yi saura
Awanni gabanin zaben tantance wanda ya ci gwamna a jihar Kebbi, jam'iyyar APC ta dakatar da ɗan majalisar tarayya, Honorabul Shehu Muhammed Koko, kan zargi.
Jam'iyyar APC
Samu kari