Jam'iyyar APC
Tsaffin ƴan majalisar jam'iyyar APC sun nuna goyon bayan su ga takarar Akpabio da Barau Jibrin, ta zama shugabannin majalisar dattawa ta 10. Sun ce sun cancata.
Jam'iyyar APC na yunkurin magance matsalolin da suka addabeta. yanzu haka sun kira taro na sanatocinta domin tattaunawa kan barakar da yanzu haka ke shirin kawo
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawa da zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, hakan ya jawo ana ta surutu.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dokokin jihar Gombe, Rambi Ayala, ya ce ɗan takarar gwamna a inuwar NNPP, Khamisu Mailantarki, bai karbi sisin Inuwa Ba.
Tsohon dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar APC Adamu Garba ya bayyana cewa babu wanda zai iya daktar da rantsar da Tinubu saboda shugabannin kasashe 120 ne
A jiya ne Gwamnonin jihohin da ke Arewa maso tsakiya sun fitar da matsayarsu a kan shugabancin majalisa, sun bukaci APC ta sake duba yadda tayi kason kujeru.
Sabuwar takaddama ta barke kan batan wasu kudaden zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC a jihar Edo, wasu mambobi sun rubuta korafi zuwa shugaban jam'iyya .
Babban jigo a jam'iyyar APC Bode George ya bayyana cewa yan jam'iyyar APC sun zo wurinsa domin ba shi hakuri kan abubuwan da suka wakan tsakaninsu a baya na
Benjamin Kalu ya bayyana illar da ke tattare da rashin ba yankin Kudu maso Gabas muƙami mai gwaɓi a shugabancin majalisa ta 10. Kalu ya ce kuskure ne babba.
Jam'iyyar APC
Samu kari