Jam'iyyar APC
Shugaba Bola Tinubu, daga karshe ya fara gabatar da hujojji na kare kansa a kotun sauraron karar zaben shugaban kasa da ake zarginsa da magudi a zaben 2023.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya sanar da sunayen sabbin jagororin majalisar dattawa ta 10 daga ɓangaren masu rinjaye da marasa rinjaye.
An hana 'yan jaridu shiga majalisar dattawa ta 10 yayin da 'yan majalisar ke yin zama kamar yadda aka saba, sai dai ba a bayyana dalilin hana 'yan jaridun ba.
Za a ji an tsaida magana game da kujerar shugaban masu rinjaye da masu tsawatarwa. Daga PDP ana maganar Aminu Tambuwal, Sanata Irete Kolo Kingibe da Abba Moro.
Jam’iyyar APC ta burma cikin rikice-rikice, Kwadayin kujera ya wargaza ‘Yan APC. Yanzu haka an fatattaki Lauretta Onochie da Cairo Ojougboh daga jam’iyyar APC.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya musanta zargin cewa shi yake juya gwamnatin Abba Gida Gida a jihar Kano, ya ce a lokacinsa har rokonsa ake ya rusa gidaje a jihar.
A makon nan za a san wadanda za su zama shugabannin masu rinjaye, marasa rinjaye, da masu tsawatarwa. Neman mukaman nan ya raba kan Sanatoci a Majalisar Dattawa
Wani mamban jam'iyyar PDP mai suna Hon. Rilwan a Twitter ya lissafo dalilai huɗu kwarara da za su sanya kotu ta tabbatar da rashin cancantar Shugaba Tinubu.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan wanda yake so Tinubu ya ba mukamin minista a nan gaba kadan. Ya bayyana hakan ne a kwanan nan ga Tinubu.
Jam'iyyar APC
Samu kari