Jam'iyyar APC
Masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC da ke jihar Kaduna sun bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya maye gurbin Nasir El-Rufai a matsayin minista daga Kudancin Kaduna.
Surukin Rabiu Kwankwaso, Mukhtar Zakari ya ce bai yi karyar takardun karatu ba kamar yadda aka yi masa hukunci, yanzu ya daukaka kara domin rike kujerarsa.
Sanata Barau Jibrin, ya roki yan Najeriya musamman mambobin jam'iyyar APC, da su taya jam'iyyar da addu'a don ta yi nasara a kotun zaben gwamnan jihar Kano.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya shirya ba jam’iyya mai mulki hadin kai.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, kuma babban jigo a babbar jam'iyyar adawa ta PDP Osita Chidoka, ya bayyana cewa jam'iyyar na buƙatar ta yi sauye-sauye.
Dan majalisar All Progressives Congress (APC) ya bayyana aniyarsa ta yin takarar shugaban ƙasa a nan gaba. Ya bayyana waɗanda za su bayar da shaida a kansa.
Jam’iyyar APC mai-mulkin Najeriya ta na ganin yawan sukar Abdullahi Umar Ganduje da ayyukansa ne ya cuci Rabiu Musa Kwankwaso da ake rabon Ministocin tarayya
A yau ake jin Salihu Mohammed Lukman ya aika budaddiyar wasika zuwa ga shugaba Bola Ahmed Tinubu.Lukman ya jero abubuwan da yake gani kura-kurai ne aka soma.
Tsohon Gwamna Wike ya hadu da Shugaban APC, Abdullahi Ganduje. Ziyarar za ta kada hantar ‘ya ‘yan jam’iyyar PDP da su ke jin haushin tsohon Gwamnan na Ribas.
Jam'iyyar APC
Samu kari