Jam'iyyar APC
Tsohon mataimakin shugaban APC na kasa ya ce Bola Tinubu ya katange kan shi, bai bari a fada masa kuskurensa. Jigo a APC, Saliku Lukman ya ce hakan ya na da hadari.
Kungiyoyi da jagorori sun haskawa Gwamnati hadarin soke zaben Kano a kotu, an tunawa Bola Tinubu cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf aka zaba a zaben gwamnonin 2023.
Darektan yakin neman zaben ‘dan takaran APC ya zargi Dino Melaye da yi wa INEC kutse, bayan ya zo na 3 a zaben Gwamna, APC ta ce a gaggauta kama Dino Melaye
Primate Ayodele a ranar Laraba, 15 ga watan Nuwamba, ya ce rigimar zaben gwamnan Filato na 2023 na da sarkakiya. Ayodele ya ce Gwamna Mutfwang na bukatar addu’a.
An bukaci Shugaba Bola Tinubu ya kori mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, saboda kalaman da ya yi kan gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta fara fuskantar ƙalubale kan tsadar fom ɗin tsayawa takara a inuwarta gabanin babban zaɓen 2027.
Yayin da ake jiran a ji wanda zai yi nasara, magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da mutanen Nasiru Yusuf Gawuna, hukumomi sun inganta tsaro a Kano har zuwa Filato.
An yi watsi da rade-radin cewa Gwamna Lawal Dauda na jihar Zamfara ne ya dauki nauyin tawagar lauyoyin Atiku Abubakar a shari’arsu da shugaban kasa Bola Tinubu.
Bayan sauraron kowane ɓangare, Kotun ɗaukaka kara mai zsma a Abuja ta jingine yanke hukunci kan sahihin wanda ya lashe zaɓen Gwamnan jihar Nasarawa.
Jam'iyyar APC
Samu kari