Jam'iyyar APC
Kotun daukaka kara ta tabbatar da zaben gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. Kotun daukaka kara ta yi watsi da hukuncin da kotun zabe ta yanke.
Duk da yana PDP, Shugaban jam’iyya ya karawa Nyesom Wike karfi a APC da NWC ta tsige mutanen Rotimi Amaechi da su ke rike da shugabancin jam’iyyar APC a jihar Ribas.
Reno Omokri, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, ya bayyana ra’ayinsa game da bajintar siyasar shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje.
Kotun daukaka kara ta sanya ranar yanke hukunci kan zaben jihar Kaduna inda ta sanya gobe Juma'a 24 ga watan Nuwamba tsakanin Gwamna Uba Sani da Ashiru Kudan.
Manyan jam'iyyu masu hamayya da juna APC da NNPP sun shirya zanga-zanga da rali a jihar Kano ranar Asabar mai zuwa, 25 ga watan Nuwamba, 2023 kan tsige Abba.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong ya karbi takardar shaidar cin zabe a matsayin Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu a majalisar dokokin tarayya.
Jam'iyyar APC ta ce tana da majiya mai karfi da ta nuna cewa magoya bayan NNPP na shirin farmakan wasu jiga-jiganta ranar Asabar, ta roki yan sanda su ankara.
Kotun daukaka kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Gombe inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Inuwa Yahaya na APC a matsayin zababben gwamnan jihar.
Nyesome Wike, ministan babban birnin tarayya Abuja, ya ce yan Najeriya suna murna kuma sun gamsu da abubuwan da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke gudanarwa.
Jam'iyyar APC
Samu kari