Jam'iyyar APC
Gwamna Bala Mohammed ya yaba wa Shugaba Tinubu kan irin bin doka da kuma rashin tsoma baki a hukuncin Kotun Koli da aka yanke jiya Juma'a a Abuja.
Za a ji labarin yadda APC ta ga samu da rashi, aka bar Abba a matsayin Gwamnan Jihar Kano bayan kotun koli ta tabbatar da nasarar Abba Kabir Yusuf da NNPP mai mulki.
Jami'yyar NNPP a yankin Kudu maso Yamma ta yi martani kan hukuncin Kotun Koli da ta bai wa Gwamna Abba Kabir nasara a jiya Juma'a a birnin Abuja.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya aika wa abokin takararsa Nasiru Yusuf Gawuna wanda ya kasance dan takarar jam'iyyar APC sakon neman sulhu.
Abdul-Aziz Na'ibi Abubakar, jigon jam’iyyar PDP ya yi hasashen cewa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ubangidansa, Rabiu Kwankwaso, za su sauya sheka zuwa APC.
Dan takarar gwamnan jam'iyyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi magana kan hukuncin kotun koli wanda ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimmin kira ga gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bayan sun gudanar da taro a birnin tarayya Abuja.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi magana kan yiwuwar kwace mulkin kasar nan daga hannun jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2027.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya roki gwamnonin jam'iyyar APC su tashi tsaye wajen haɗa kan ƴan ƙasa domin shi ne babban kalubalen da ake fuskanta.
Jam'iyyar APC
Samu kari