Dan Wasan Kwallon Kafa
Rahotanni daga kasar Spain sun ruwaito cewa fittacen dan kwallon kungiyar Liverpool Mohamed Salah ya yi barazanar barin kungiyar a nan da wani kankanin lokaci. Taurariyar dan wasan dan asalin kasar Egypt ta haska sosai a gasar cin
An biya 'yan wasan Najeriya kudaden da akayi musu alkawari na buga wasan kofin duniya tun kafin a fara gasar kofin duniyan. Kamar yanda shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya, Amaju Pinnick, da wasu daga cikin 'yan wasan suka..
Rikici ya shiga cikin Super Eagles ta kai wasu manyan ‘Yan wasan Najeriya su na gaba don mun ji ana cewa an samu wani rashin jituwa sosai tsakanin tsohon ‘Dan wasan Chelsea Mikel Obi da Mataimakin sa Ogenyi Onazi.
Najeriya ta sake fado a matsayin da take a watan da ya gabata na 47 zuwa 48 a duniya, inda kuma ta kara fadowa daga na 6 zuwa na 7 a yankin Afirka, kamar yanda hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta sanar. Hukumar kwallon...
Mutanen da ke kallon kwallon kafa sun fara sa alamar tambaya game da rawar da Najeriya za ta taka a kakar bana inda za a buga Gasar cin kofin Duniya a Kasar Rasha ganin yadda ake cigaba da lallasa Super Eagles a wasannin ta.
A yayin da yake mika masa makullan gidan, Ministan ayyuka, gidaje da lantarki, Babatunde Fashola ya bayyana godiyar gwamnati ga Bonfere, sa’annan ya bashi hakurin tsawon lokacin da ya kwashe yana jiran cikar wannan alkawari.
Asirin wasu yan kwallon kungiyar kwallon kafa ta kasar Tunisia ya tonu bayan an bankado yadda suke dabarun karya Azumi, inda suke ganin wai sun yi wayau ne, bayan babu mahalukin da ya isa ya yi ma Allah Ubangijin talikai wayau.
Majiya mai karfi daga kasar Spain ta bayyana cewar fitaccen dan wasan kungiyar kwallon kafan nan ta Real Madrid, Sergio Ramos ya canja layukan wayarsa tare dana matarsa, saboda kiran waya da sakonni da suke karba wanda ake ta...
A yau ne hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta fitar da jerin ‘yan wasa 23 da zasu taka leda a gasar cin kofin Duniya da za a fara bugawa cikin watan nan a kasar Rasha. Cikin jerin ‘yan was an akwai masu tsaron raga guda uku; Ikec
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari