Dan Wasan Kwallon Kafa
Mutane na cigaba da nuna goyon baya ga wata takardar kara ta yanar gizo da ke neman a hukunta Sergio Ramos kan cewar ya ji wa Mohamed Salah ciwo da gangan. An kai karar Sergio Ramos kan cewar da gangan ya yi wa Mo Salah keta a was
Za ku ji yadda Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Nahiyar Turai karo na 13 a Duniya. A jiya da dare ne dai Kungiyar ta Real Madrid ta kafa tarihi a Duniya bayan doke Liverpool a Gasar Champions League da ci 3-1.
Jiya an tashi 3-2 tsakanin Kungiyar Atletico Madrid da Najeriya, Kungiyar Atletico Madrid ta zo Najeriya ta doke Super Eagles. Dan wasan gaba Fernando Torres ya nuna kan sa a wasan karshen da zai bugawa Kungiyar.
Sai dai wannan ba shi ne karo na farko da Pogba ya yi Umarah ba, don a shekarar 2017 ne ya yi Umararsa ta farko a kungiyar Manchester, bayan kammala kakar wasan shekarar. Sauran Musulmai da suke zuwa Umarah sun hada da Ribery, Ben
Mun tattaro wasu daga cikin tarihin da Manchester City ta kafa a gasar wannan shekarar wanda su ka hada da ratar maki. Bayan rarar kwallon da ta City ta samu kuma dai babu wadanda ke da yawan kwallaye a tarihin Ingila.
Za ku ji jerin Kocin da ake sa rai za su maye gurbin Arsene Wenger. Arsenal na neman sabon Koci ne kafin a tafi gasar cin kofin Duniya. Daga cikin wadanda aka sa rai akwai irin su Thierry Henry da kuma Patrick Vieira.
Mai horar da tawagar 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya Gernot Rohr ya fitar da jerin sunayen 'yan wasan na wucen gadi inda ya fitar da sunayen kimanin mutane 30 da zasu wakilci kasar a gasar cin kofin duniya da Rasha za ta...
Kungiyar Arsenal tayi bankwana da Arsene Wenger a makon day a gabata amma dole ta dakata a kammala kakar wasannin kasashen Turai kafin samun Kociyan da zai maye gurbin Wenger. An dade ana rade-radin Kociyoyi da kan iya maye gurbin
Mu na da labari cewa Hatsabiban ‘Yan wasan Duniya za su koma taka leda a kasar Sifen. Real na neman sayen Mohammed Salah da kuma ‘Dan wasan gaban PSG watau Neymar Jr su rika bugawa tare da su Cristiano Ronaldo.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari