Dan Wasan Kwallon Kafa
Masoya Super Eagles sun kafe kan cewar alkalin wasa ya yi masu magudi, ta hanyar hana su bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan dan wasan kasar Argentina ya taba kwallo da hannu a cikin da'irar mai tsaron kasa. Saidai hukumar ku
Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, John Obi Mikel yace ya kamata ace an baiwa 'yan kwallon Najeriya damar daukan Penalty wanda dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Argentina yayi. Tsohon tauraron kungiyar kwallon...
A daren jiya ne kungiyar kwallon kafa ta kasar Ajantina ta yi ma kungiyar Super Egales ta Najeriya yankan kauna, wanda hakan ya kawo karshen cigaba da fafatawar Najeriya a gasar cin kofin Duniya na shekarar 2018 dake gudana a kasa
Najeriya ta fitar da sunayen yan wasan da zasu taka leda a wasar da za'a buga da kasar Argentina a gasar cin kofin duniya. Fitaccen dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa a wasan da suka buga da kasar Iceland. Shima Kelechi Iheanacho da
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Talata, 27 ga watan Yuni ne za’a fafata tsakanin Ajantina da Najeriya a babban birnin St. Petersburg na kasar Rasha, wasan da zai baiwa Najeriya damar haurawa mataki na gaba, idan ta samu nasara
Za ku ji cewa Najeriya za ta hadu da Faransa ne idan tayi nasara a zagayen nan. Wasan na Najeriya ya dai da Argentina zai yi zafi kwarai da gaske ganin cewa duk wanda yayi nasara yana iya kai wa zagaye na gaba.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito guda daga cikinsu mai suna Santiago Lautaro yana bayyana ra’ayin cewa yan wasan Najeriya sun fi hadin kai da sanin junansu akan yan wasan kasar Ajantina, don haka yake ganin da kamar wuya Ajantina ta ci
Kungiyar likitocin 'yan wasan kwallon kafa na Super Eagles da suke wakiltar Najeriya a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da yake wakana a kasar Rasha, suna aiki ba dare ba rana domin tabbatar da cewa Mikel Obi ya samu...
Za ku ji cewa Kocin Najeriya ya ce nasara ya ke nema kamar yadda aka doke Iceland kwanan nan ba ma wai ya rike Argentina ba don ya ga yadda Jamus tayi wa Kasar Suwidin a wasan jiya inda aka tashi 2-1 bayan Suwidin ta fara jefawa.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari