Dan Wasan Kwallon Kafa
Jiya Litinin ne 27 ga watan Mayu mujallar ESPN ta wallafa sunayen 'yan wasan kwallon kafa guda goma da suka fi kowa a duniya, mujallar ta wallafa sunayen 'yan wasan da kuma sunayen kungiyoyi da suke buga kwallo a shafinta na...
A farkon nan ne Gwamnatin Najeriya ta cika wani alkawari da tayi tun shekarar 1994 bayan da ta ba tsohon Kocin Najeriya gidan da aka yi masa alkawari a 1994. Sai yau Gwamnati ta sauke nauyin da ke kan ta.
An yi kiyasin cewar darajar Zaha na tsakanin Yuro miliyal 65 zuwa 80 - adadin kudin da ya yi daidai da tanadin da kungiyar Arsenal tayi domin sayen dan wasan gaba idan ta samu nasarar zuwa gasar cin kofin UCL a kakar wasannin badi
‘Dan kwallon Najeriya ya zo na farko wajen yin tare a cikin Ingila. ‘Dan wasa W. Ndidi ya sake doke kowa wajen iya tare a BPL. A bara dai Wilfred Ndidi ya shiga cikin Zakarun Matasan EPL na 2018.
A kwanan nan ne Najeriya ta lallasa Nijar da ci 15 da nema a Gasar kofin Mata. ‘Yan wasan Najeriya sun dirkawa Kasar Nijar kwallaye 15 a raga kamar ba su dai mai tsaron gida. Super Falcons su ne Zakarun ‘Yan kwallon Afrika.
Pierre-Emerick Aubameyang, da Mohammed Salah da kuma Sadio Mane su ne su ka fi kowa kwallaye a bana. Manyan ‘Yan wasan Liverpool sun maimata abin da ya faru shekaru goma da su ka wuce a Kasar Ingila.
A Yammacin yau na Lahadi, 12 ga watan Mayun 2019, aka karkare wasannin gasar cin kofin firimiya na bana a Ingila. Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ce ta sake lashe gasar karo na biyu a jere kenan.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Seluk ya bayyana cewa Yaya zai karkatar da hankalinsa ne wajen horas da yan wasa da iya tafiyar dasu, a yanzu, sa’annan ya kara da cewa dan kwallon ya ajiye kwallo ne yana dan shekara 35.
A karo na farko a tarihin kwallon kafa, kulob din kasar Ingila hudu zasu fafata a wasan karshe na gasar cin kofunan nahiyar turai; gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai (UCL) da kofin nahiyar Turai (UL). Za a fata a wasan karshe
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari