![LGBT: Jerin kasashen Afirka da suka sanya hannu a yarjejeniyar Samoa](https://cdn.legit.ng/images/560x315/62a0dd5702e9c1e3.jpeg?v=1)
Chad
![LGBT: Jerin kasashen Afirka da suka sanya hannu a yarjejeniyar Samoa](https://cdn.legit.ng/images/560x315/62a0dd5702e9c1e3.jpeg?v=1)
![Bayan tashin bama-bamai a Borno, sojoji sun kashe 'yan ta'adda har maboyarsu](https://cdn.legit.ng/images/560x315/afa80539da013299.jpeg?v=1)
![Ba a gama da matsalar gida ba, Tinubu ya yi alkawari ga shugaban Chadi, Deby](https://cdn.legit.ng/images/360x203/e6e59bd2b0d85b50.jpeg?v=1)
![Najeriya da wasu ƙasashe 5 da ke amfani da harshen Hausa da baku sani ba](https://cdn.legit.ng/images/360x203/df3f3c8a9623ec35.jpeg?v=1)
![An shiga fargabar juyin mulki a makwabciyar Najeriya yayin da aka yi harbe-harbe, bidiyo ya bayyana](https://cdn.legit.ng/images/360x203/b9911e69f54bc5b0.jpeg?v=1)
![Jerin kasashen Afirka da ke goyon bayan Isra'ila ko Falasdinu da kuma 'yan ba ruwa na](https://cdn.legit.ng/images/360x203/c163254d97b9ff0c.jpeg?v=1)
![Cikakken Sunayen Kasashen Duniya Da Sarakuna Ke Mulkarsu a Zamanin Yanzu](https://cdn.legit.ng/images/190x107/5b241f0426a082f1.jpeg?v=1)
Har yanzu akwai kasashe da dama da ke amfani da tsarin mulkin sarakuna na gargajiya wadanda mafi yawansu kasashen Larabawa ne da ke watse a yankunan duniya.
![Kano: Majalisa Ta Gwangwaje Auwalu Mai Adaidaita Sahu Da Kyautar N1.5m, Ta Karrama Shi Na Musamman](https://cdn.legit.ng/images/190x107/49000bee7218a2e6.jpeg?v=1)
Majalisar jihar Kano ta karrama Auwalu Salisu da lambar yabo da kuma kudade har Naira miliyan 1.5 kan abin da ya aikata na mayar da miliyan 15 da aka bari a kekensa.
![Mali, Nijar, Burkina Faso Da Kasashen Afrika 3 Da Ke Karkashin Mulkin Soja a Yanzu](https://cdn.legit.ng/images/190x107/54664da0810f5227.jpeg?v=1)
Duk da zuwan mulkin dimokuraɗiyya, kasashen Afrika da dama na ci gaba da fuskantar ƙalubale na mulkin soja. Ana yawaitar samun juyin mulki a cikin kasashen.
![Yanzu-Yanzu: Mun Daina Karban Naira Yanzu, Yan Ta'addan ISWAP Sun Bayyana](https://cdn.legit.ng/images/190x107/0554d5a27660cb20.jpeg?v=1)
Yan ta'addan ISWAP sun sanar da daina karbar kudin harajin da suka kakabawa manoma da masuntan dake tafkin Chadi da takardun kudin Najeriya 'Naira' daga yanzu.
![Matan Da Suka Ki Amincewa Da Tayin Auren Maza Za Su Fara Biyan Tara A Chadi](https://cdn.legit.ng/images/190x107/f01593bccd9be48c.jpeg?v=1)
Wata sabuwar doka da aka kafa a wani bangare na Chadi ta ayyana cewa daga yanzu an wajabtawa matan da suka ki amsa tayin auren maza a biyan tarar wasu daloli.
![ISWAP Ta Kashe Babban Kwamandan Boko Haram, Ummate Ma, Da Sojoji Ke Nema Ruwa A Jallo](https://cdn.legit.ng/images/190x107/627bd5b4bc5bf638.jpeg?v=1)
Mummunan rikici ya kaure tsakanin kungiyar ta'addanci ta ISWAP da Jamā’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād, Boko Haram, wacce ta yi sanadin kashe hatsabibin
![Dakarun MNJTF Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da ISWAP 805 Da 'Yan Bindiga 5 a Benue](https://cdn.legit.ng/images/190x107/63671bfd6c9f7185.jpeg?v=1)
Dakarun hadin gwiwa na kasashe masu yaki da Boko Haram, MNJTF, sun kashe yan Boko Haram/ISWAP guda 805 yayin wani atisaye na kawar da yan ta'addan da aka fara a
![Jirgin yakin Super Tucano ya yi raga-raga da maboyar manyan makaman ISWAP, ya hallaka kwamandojin su](https://cdn.legit.ng/images/190x107/b5d2ea5b9fab5ca0.jpeg?v=1)
Sabon jirgin yakin da gwamnatin Najeriya ta cefano daga Amurka kirar Super Tucano, ya samu nasarar lalata wata babbar ma'ajiyar makaman ISWAP tare da kashe wasu
![Dakarun Rundunar Sojojin Chadi Sun Kashe Ƴan Tawaye da Dama a Wani Arangama da Suka Yi](https://cdn.legit.ng/images/190x107/ed6488efd0746a4d.jpeg?v=1)
Dakarun rundunar sojojin kasar Chadi sun ce sun halaka daruruwan mayakan yan tawaye a wani arangama da suka yi, sai dai suma sun rasa dakarunsu guda shida.
Chad
Samu kari