Muhammadu Buhari
Uwargidan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Oluremi Tinubu da uwargidan mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, Nana Shettima sun ziyarci Buhari a Daura.
Sanata Shehu Sani ya soki jawabin Shugaba Tinubu inda ya kwatanta da cewa ba maraba da na Buhari, ya ce mutum na bukatar fanka idan ya na sauraran jawabin.
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna damuwarsa kan juyin mulkin da sojoji suka yi wa shugaban ƙasar Nijar Mohammed Bazoum. Buhari ya ce abinda.
Tsohon ministan Buhari, Lai Mohammed ya samu matsayi inda aka nada shi mai ba wa babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya a bangaren yawon bude ido shawara.
Za a binciki tsohon Minista, Abubakar Malami a kan zargin wasu ‘badakala’ da aka tafka. Akwai wasu ciniki da yarjejeniya da aka shiga a lokacin su na kan mulki.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci daurin auren dan gwamna Zulum a birnin Maidguri da ke jihar Borno. An fadi manyan bakin da suka halarta yau.
Wata mai bara ta bayyana cewa gwara gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu saboda halin matsin da ake ciki.
Tun tuni an yi ta samun sabani a kan wadanda za su shugabanci NEDC da aka kafa a 2017. Jiya Bola Tinubu ya rubuta takarda game da nadin shugabannin hukumar.
Tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, ya taya mabiya addinin Islama a Najeriya murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1445 bayan Hijrah.
Muhammadu Buhari
Samu kari