Muhammadu Buhari
A halin da ake ciki, 'yan Najeriya sun fi bukatar a bude iyakokin kasa domin ba da damar shigo da kayayyakin abincin da ka iya sanya wa a samu sauki, Sani.
An bayyana abubuwan da Bola Tinubu zai bi wajen tabbatar da an nada ministoci a wannan karon. Ya bayyana hakan ne ta wasu hanyoyin da suka dace a kasar nan.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Kwamrad Omoyele Sowore ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin abokin harkallar Godwin Emefiele.
Wasu shahararrun mutane da suka yi aiki da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, sun samu sabbin mukamai. Sun hada da Yemi Osinbajo, Zainab Ahmed da sauransu.
Kingdom Okere ya yi kira ga kamawa da hukunta tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sakamakon shawarar da DSS ta yanke na gurfanar da tsohon gwamnan bankin CBN.
Yan Najeriya sun yi martani ga wani bidiyo na tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yana tafiya domin motsa jiki a titin mahaifarsa ta Daura, jihar Katsina.
Alhaji Tanko Yakasai ya ce tun da Muhammadu Buhari ya sauka daga mulki, ya kamata wadanda ke goyon bayansa su fadi cigaban da ya kawo a shekaru takwas a ofis.
Bola Tinubu zai bi irin salon tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, wajen aikawa da sunayen ministocinsa Majalisar Dattawa domin tantancesu kafin ya bayyana.
An nemi Tinubu da kar ya saurari duk masu jerangiyar zuwa wajensa neman a ba su mukami a gwamnatinsa. Tsohon gwamnan jihar Kaduna na mulkin soja Kanar Abubakar.
Muhammadu Buhari
Samu kari