Muhammadu Buhari
Kwanakin baya aka yi alkawarin Najeriya za ta fara tace mai a cikin gida. Watan Agusta ta wuce, kamfanin Dangote bai fara tace danyen mai a Najeriya ba.
Mutum ba zai yi kuskure ba idan ya ce Najeriya ta zama kasar da aka tafka rashin gaskiya. Kanal Dangiwa Umar ya ce Muhammadu Buhari ya yaudari jama’a.
Muhammadu Buhari ya yi jimamin rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu tare da ddu'ar Allah mai girma da ɗaukaka ya gafarta masa ya sanya shi a gidan Aljannah.
Daga 29 ga watan Mayu zuwa yanzu, Bola Ahmed Tinubu ya tsige wasu daga cikin shugabannin gwamnatin tarayya da ya iske a ofis da Muhammadu Buhari ya bar mulki.
Mun kawo abin da Muhammadu Buhari ya fada bayan kotu ta yi fatali da karar Atiku Abubakar da Peter Obi, ya ce sabuwar gwamnatin APC ta cika alkawuran da tayi.
Tun bayan dawowar dimukradiyya a shekarar 1999 ake ta faman shari'a kan zabubbuka a Najeriya don kalubalantar zabe, mafi yawa na kan mulki ne ke cin nasara.
Olusegun Obasanjo ya yi wa Muhammadu Buhari kaca-kaca, ya bayyana irin facakar da ya yi. Buhari ya yi facaka da kudi, sannan ya bar kasar nan da tarin bashi
Muhammadu Sanusi II ya yi bayanin halin da tattalin arzikin Najeriya yake ciki, ya fadi yadda Gwamnatin baya ta rika lafto bashi, ta bar Najeriya a matsala.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ce ya kare Najeriya daga matsalar cin hanci da rashawa a kasar, ya ce gwamnatinsa ta samu nasarori a wannan bangaren.
Muhammadu Buhari
Samu kari