Muhammadu Buhari
Jita-jitar mutuwar tsohon Shugaba Yakubu Gowon ta kusa hallaka Ministan shi. Edwin Clark ya na jin rade-radin mutuwar sai ya kira wayar salular tsohon mai gidan shi
Seyi Tinubu ya na yawo a cikin jirgin fadar shugaban Najeriya duk da shi ba kowa ba ne a gwamnati. Zuwan yaron shugaban garin Kano domin kallon wasa ya jawo surutu.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo da shirin 'Tradermoni na tsohon shugaban kasa, Buhari, a wannan karo ya ware Naira dubu 50 ga ko wane mai cin gajiya.
Tsohon ministan Buhari ya bayyana yadda tsohon shugaban kasar ke rayuwar nadama bayan kammala mulki a yanzu duba da yadda aka samu tsaiko da yawa.
Atiku Abubakar ya fadi abin da bai taba fada ba, ya ce ACP na zuwa, sai aka karbe duka lasisin kamfanoninsa, ya ce ‘yan APC sun rabawa junansu kasuwancinsa.
Tsohon Ministan sufuri ya yaudari APC, ya hada-kai da Atiku Abubakar a zaben 2023. Magoya baya da wasu jagororin APC a Ribas sun zargi Rotimi Amaechi da zagon-kasa
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa ya jagoranci tawagar NWC na ƙasa zuwa wurin Buhari domin ya gabatar masa da su.
A jiya ne tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ya yi Hira ta Musamman ya na cewa matasan Nijeriya na da dalilin rashin gamsuwa da shugabanninsu.
Tsohon maytaimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sake samun sabon mukami karo na biyu a Hukumar Yanayi ta Afirka a matsayin shugabanta.
Muhammadu Buhari
Samu kari