Muhammadu Buhari
Bashir Ahmad, tsohon hadimin Muhammadu Buhari ya magantu kan salon mulkin dattijon daga shekarar 2015 zuwa 2023 inda ya ce ya dara Obasanjo, Yar'Adua da Jonathan.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kare kansa kan rashin halartar babban taron jam'iyyar APC. Buhari ya ce bai samu wasikar gayyata da wuri ba ne.
Jiga-jigan APC, da suka hada da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ba su halarci babban taron jam'iyyar ba.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El–Rufa'i ya ce zai ci gaba da zama dan siyasa har karshen rayuwarsa, amma wannan ba ya nufin yana da muradin tsayawa takara.
Tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya ce tsohon shugaba Muhammadu Buhari ne ya tilasta masa tsayawa takarar gwamna, duk da ba shi da burin yin takara.
Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Neja, Jonathan Vatsa, ya yi magana kan dalilin rashin ganin Muhammadu Buhari a wajen tarom kaddamar da littafin Janar IBB.
Tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Babangida ya bayyana musabbabin kifar da tsohon shugaban kasa a Najeriya, Muhammadu Buhari inda ya ce an tauye hakkin sojoji.
Tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan zaben 1993 da ya rusa. Ya ce Abiola ne ya lashe zaben. IBB ya yabi Buhari kan karrama Abiola.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ka da kuri'a a zaben kananan hukumomin jihar Katsina. Dandazon jama'a ne suka fito tarbar jama'a a lokacin da ya fito.
Muhammadu Buhari
Samu kari