Jihar Borno
Rikici ya barke tsakanin wani jami'in dan sanda da sojoji a wani yankin jihar Borno, inda aka kashe wani dan sanda nan take saboda kama shi da taba wiwi a mota.
Dakarun sojoji sun kai sumame wasu gidajen karuwai da ke a birnin Maiduguri na jihar Borno. Sojojin sun kulle gidajen sannan suka tasa keyar wasu mutane a wurin
Allah ya yiwa zababban dan majalisa mai wakiltar mazabar Chibok a majalisar dokokin jihar Borno, Nuhu Clark rasuwa a ranar Litinin, 10 ga watan Afrilu a Indiya.
Majiya ta bayyana yadda 'yan Boko Haram suka sake sabuwar mabiya a cikin dajin Sambisa, an hallaka 'yan ta'adda masu yawa a lokacin da aka kai farmakin a Borno.
Komai yayi tsanani maganin sa Allah, Jihar Borno ta Bayyana Wani Gagarumin Aikin Cigaba da Zatayiwa Yan Gudun Hijrah 20,000 da Kauyuka 3 Kamar Yadda Gwamnan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ba Zulum makudan kudade domin yin aikin gina kauyuka 3 a jihar wadanda 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka bata.
Zagazola makama ya wallafa labarin cewa dakarun sojin Najeriya sun samu nasara tura yan ta'adda akalla 41 zuwa lahira a yankin Dikwa LGA da ke jihar Borno.
Dakarun sojin Najeriya a jihohin Kaduna da Borno sunyi nasarar ceto mutum 21 da yan bindiga suka yi garkuwa dasu. Janar Danlami, kakakin soji ya sanar da hakan.
Farfesa Ahmad Doko Ibrahim na jami’ar ABU Zaria ya ce New Nigeria Peoples Party ta ci kuri’u 1.09m a Kano, a Bauchi da Katsina, an ci zabe da da kuri’u barkatai
Jihar Borno
Samu kari