Jihar Borno
A dalilin tashin da litar man fetur ta yi, Gwamnatin jihar Edo ta samar da motoci domin hawa kyauta. Za a shafe tsawon makonni ana cin moriyar tsarin.
Ƙungiyar gwamnonin jihohin Arewa maso Gabas sun buƙaci dakarun sojoji da su bi ƴan ta'addan har maɓoyarsu domin halaka waɗanda suka ƙi miƙa wuya.
Yayin da bakar wahala da fatara ke kara samun wuri a Arewa, mataimakin shugaban kasa Shettima zai rabawa talakawa abinci a jihohin Arewa maso Gabas.
Mataimakin shugaban ƙasan Najeriya, Kashim Shettima ya bayyana cewa dukkanin yankunan ƙasar nan za su amfana da ayyukan cigaba na Shugaba Tinubu.
Ministar harakokin jin dadi da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta ce Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya daga fadawa kangin talauci a kasar.
Wani matashi da aka yankewa hukuncin kisa, Mustapha Abubakar, ya rubuta wasika ga Gwamna Babagana Zulum, da ya sanya hannu kan hukuncin kisa da aka yanke masa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ware biliyoyin kudade har biliyan 50 don sake gina Arewacin kasar da rashin tsaro ya dai-daita, ya nemi hadin kan 'yan kasa.
An samu asarar rayukan ƴan gudun hijira mutum shida bayan wani ginin da su ke aune a ciki ya rufto musu. Ginin dai ya rufto ne bayan an yi ruwan sama mai yawa.
Gwamna Zulum na jihar Borno, ya sanar da ware naira miliyan 36.4 ta yadda za a rabawa yan bautar kasa 1,215 da hukumar NYSC ta tura jihar N30,000 kowannensu.
Jihar Borno
Samu kari