Jihar Borno
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya naɗa Bukar Tijani a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar. Tijani ya taɓa riƙe muƙamin minista a baya.
Gwamna Zulum na jihar Borno ya sanar da haramta sana'ar jari-bola a fadin jihar. Gwamnan ya ce ya dauki matakin ne domin kare mutanen da ke sana'ar daga hare.
Babu shakka marigayi Alhaji Mai Deribe na daya daga cikin hamshakan masu kudi a Najeriya a karni na 19. Ya gina gidansa da sirkin kumfar Zinari a ginin shekaru.
Kungiyar ta'addancin na mai fafutukar kafa kasar musuluncu ISWAP ta hana manoma, makiyaya da yan su masu kamun kifi shiga yankunan karamar hukumar Marte, Borno.
Akalla mutane fiye da 2,000 ke tsare a barikin Giwa da ke Maiduguri a jihar Borno, mafi yawa daga cikin wadanda ke tsaren sun ce ba su san me suka aikata ba.
Babban kwamandan kungiyar nan, Jamā'at Ahl as-Sunnah lid-Da'wah wa'l-Jihād wato Boko Haram, Khaid Malam Ali, ya mika wuya ga dakarun rundunar sojojin Najeriya.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun murkushe mayakan ISWAP da dama a wani mummunan hari da suka kai masu ta sama a ranar Laraba, 5 ga watan Yulin nan.
Hukumar Yaki da Cin Hanci (EFCC) reshen jihar Borno ta gurfanar da wani mai suna Isiyaku Ibrahim da ake zargi da handame dukiyar marayu da ya kai har N12m.
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya samar da samar da motoci 300 domin jigilar manoman jihar zuwa gonakinsu a lokacin damina da mu ke ciki.
Jihar Borno
Samu kari