Jihar Benue
Rahoto ya nuna cewa ‘yan bindiga sun kashe mutane takwas a harin da suka kai jihar Benue tare da raunata wasu da dama.Yankin Tombo ya jima yana fama da rashin tsaro.
Da safiyar yau Laraba 22 ga watan Janairun 2025, Gwamnan Benue, Hyacinth Alia, ya kai ziyarar bazata sakatariya inda ya gano yadda ma'aikata ke wasa da aikinsu.
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu da suke hada makamai a Benue, an kama bindigogi da wasu mutane. An kama wasu 'yan kungiyar asiri da wanda ya yi kisa a Kebbi.
'Yan bindiga sun wani manomi a Benuwai bayan sun karɓi N5.4m kuɗin fansa. Mazauna Akor sun tsere saboda tsoron karin hare-hare. ’Yan sanda sun ce ba su da bayani.
Rundunar 'yan sanda ta gwabza da 'yan ta'adda a jihohin Nasarawa, Benue da Bayelsa. An kashe 'yan bindiga a Benue, an ceto mutane a Nasarawa da makamai a Bayelsa
Gwamnan jihar Benuwai ya yi alhini da ta'aziyyar rasuwar tsohon kwamoshinan ayyuka kuma yayan wanda ya jagoranci juyin mulkin soji a 1990, Farfesa Orkar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu ‘yan bindiga sun sace shugaban ƙungiyar KUDA, Emmanuel Tor Yaji, a Tsar Mbaduku, yankin ƙaramar hukumar Vandeikya, jihar Benue.
Kungiyar APC a Arewa ta Tsakiya ta nuna damuwa kan rigimar siyasar da ke aukuwa a jihar Benuwai, ta bukaci SGF Sanata George Akume ya canza salo.
An samu aukuwar hatsarin mota wanda ya ritsa da tawagar gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia. An samu asarar rai a lamarin wanda ya auku a ranar Lahadi.
Jihar Benue
Samu kari