Jihar Bauchi
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya kira sallar daya daga cikin salloli biyar na rana a masallacin gidan gwammati, mutane da dama sun yaba masa.
Gwamnan jihar Bauchi ya karbi rahoto kan kirkirar sababbin masarautu 12 da yankuna 2 da kuma hakimai 133. Bala Muhammad ya ba sarakuna hakuri kan hakan.
Rundunar ’yan sanda a Bauchi ta ceci mutane biyu da aka sace a Alkaleri, ta kuma cafke mutum uku da ake zargi da garkuwa yayin da ake ci gaba da neman sauran miyagu.
A labarin nan, za a ji yadda ikon Allah Ya kara bayyana a wata haihuwa da aka yi a jihar Bauchi, inda aka samu jariri mai fuska biyu, ido hudu da baki biyu.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya yi sauye-sauye a majalisar zartarwa wanda ya raba kwamishinar mata da ci gaba yara, Zainab Baban-Takko da mukaminta.
An yi rashi a jihar Bauchi bayan rasuwar daya daga cikin shugabannin kananan hukumomi. Gwamna Bala Mohammed ya aika sakon ta'aziyyarsa ga iyalan marigayin.
Rikicin manoma da makiyaya ya yi kamari a karamar hukumar Darazo da ke jihar Bauchi ya jawo daina zuwa gona. Manoma sun bukaci gwamna ya dauki mataki.
Hukumar hasashen yanayi ta kasa ta bayyana matakan kariya da ya kamata jama'a su dauka yayin da ake hasashen ruwan sama mai dauke da araduwa a jihohi.
Rundunar yan sanda ta cafke wani malami a makarantar Tsangya bisa zarginsa da azabtar da dalibin makarantar a yankin karamar hukumar Darazo a Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari