Atiku Abubakar
An dakatar da shugaban matasan jam’iyyar PDP a jihar Kwara sakamakon zargin da ya yi wa tsohon shugaban majalisar dattawa kuma gwamnan jihar, Bukola Saraki.
Apostle Tony Anthony, babban malamin coci a jihar Abiya ya bayyana cewa Kotun zabe zata tabbatar da nasarar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu amma akwai matsala.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi martani kan muƙamin da Wike ya karɓa na minista a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu duk da kasancewarsa.
Peter Obi, jagoran jam'iyyar Labour Party (LP) ya yi magana kan batun hadewa Atiku Abubakar da Rabiu Musa Kwankwaso domin ƙwace mulki a hannun jam'iyyar APC.
Atiku Abubakar, ‘Dan takarar PDP a 2023 sun hadu da jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso. Daga nan ne sai aka zauna da jagoran tafiyar Obidient, Peter Obi.
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna FOWN ta bankaɗo wani sabon tuggu da a ke shiryawa domin ɓata sunan ɗan takarar PDP, Atiku Abubakar a idon ƴan Najeriya.
John Onaiyekan a ranar Asabar 19 ga watan Agusta ya bayyana dalilin da ya sanya yakamata ƴan Najeriya su amince da hukuncin kotun ƙoli kan zaɓen shugaban ƙasa.
Shugaban matasan jam’iyyar PDP na kasa, Muhammed Kadade, ya ce sama ba za ta fado ba idan har kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ta tsige Tinubu.
Daniel Bwacha wanda ya kasance na hannun daman dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya soki yadda Shugaba Tinubu ya rarraba ma'aikatu ga ministoci.
Atiku Abubakar
Samu kari