Atiku Abubakar
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya taya Gwamna Fintiri na jihar Adamawa murnar nasarar da ya samu a Kotun Koli.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya nuna jin dadinsa kan yadda fadar shugaban kasa ta ki tanka wa kan kalaman da Peter Obi ke yi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya caccaki daya daga cikin abokan hamayyarsa, Atiku Abubakar bayan ya bukaci da ya yi murabus idan ba zai iya ba.
A Najeriya akwai attajirai wadanda ake ji da su a Nahiyar Afirka dama duniya baki daya, a wannan rahoto mun kawo muku jerin wadanda suka mallaki jiragen sama.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya yi kira ga Tinubu ya yi murabus kan matsalar rashin tsaro.
Tsohon mai magana da yawun dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Daniel Bwala, ya yi kus-kus a karo na biyu tare da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi martani kan ficewar kasashen Mali, Burkina Faso da Jamhuriyar Nijar daga kungiyar ECOWAS.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya caccaki dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar kan rashin yi masa jaje bayan fashewar bam a Ibadan da ke jihar,
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya taya gwamna Siminalayi Fubara da Kefas murnar samun nasara a kotun kolin Najeriya yau Alhamis.
Atiku Abubakar
Samu kari