Atiku Abubakar
A wannan labarin, za ku ji cewa yayin da jam’iyyar PDP ke shirin gudanar da babban taronta na Kwamitin Zartarwa a ranar 24 Oktoba, 2024, ana kokarin tsige Damagum.
Tsohon gwamnan Rivers, Nysom Wike ya tono dabarar da suka yi wajen kifar da Atiku Abubakar a zaben shugaban kasar 2023. Wike ya ce ya juwa baya ga PDP a 2023.
An samu sabani a wani taro da PDP ta gudanar a Abuja. Shugabannin jam'iyyar sun yi arangama kan wanda ya haddasa rikicin da ya mamaye su tsakanin Wike da Atiku.
A wannan labarin, za ku ji yadda tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi takaicin kifewar kwale-kwale a jihar Neja wanda ya yi sanadiyyar rasa rayuka.
Yan Najeriya sun yi martani ga Bola Tinubu kan jawabin da ya yi a ranar 1 ga Oktoba domin murnar yancin kasa. Atiku Abubakar ya yi martani ga Tinubu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bukaci sauyin tsarin mulki na shugaban kasa da gwamnoni domin yin wa'adi daya kacal na shekaru shida.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya fara tuntuɓar tsagin da suke kokarin sauke muƙaddashin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Damagum.
Atiku Abubakar ya yi kira kan zaben PDP a zaben gwamnaa jihar Edo a ranar Asabar. Atiku ya ce APC ta jefa yan Najeriya cikin yunwa da wahalar rayuwa a Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ba da gudunmawa ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Borno. Atiku ya ba da N100m.
Atiku Abubakar
Samu kari