Atiku Abubakar
Jigon APC a Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi magana kan hadakar jiga-jigan jam'iyyun adawa kan zaben 2027 inda ya ce Bola Tinubu ne zai sake nasara karo na biyu.
Jam'iyyar PDP ta bayyana kafa wasu kwamitoci guda biyu da za su duba halin da jam'iyyar ke ciki domin daukar matakan gyara kafin kakar zaben 2027.
Jam'iyyar PDP ta ce Atiku Abubakar, Peter Obi (LP) da Rabiu Kwankwaso (NNPP) na kan tattaunawa domin cimma matsayar hadewarsu gabanin babban zaben 2027.
Wani jigon PDP, Akinniyi ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar na da damar neman takarar shugaban kasa a inuwar PDP a zaɓen 2027.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu sun gaisa a wani masallaci a Abuja.
A wannan labarin, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi Allah wadai da ikirarin Amaka Sunnberger na shirin kashe wasu kabilun kasar nan.
Shugaban kungiyar GIGG, Dakta Emeka Kalu ya bayyana Atiku Abubakar a matsayin mutum 1 tilo da zai iya kwace mulki daga hannun Bola Tinubu a zaben 2027.
Tsohon mataimakin shugaban PDP ta kasa, Cif Bode George ya bayyana cewa ba zai yiwu Alhaji Atiku Abubakarya tsaya takarar shugaban kasa a 2027 ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yiwa jigon PDP Bode George martani kan shawarar da ya ba shi ta ya hakura da yin takara a 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari