Atiku Abubakar
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jigo a jam'iyyar PDP, Malam Ibrahim Shekarau, ya sake jaddada matsayarsa kan hadakar neman kifar da Shugaba Tinubu a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi ya sha alwashi kan zaben 2027 inda ya ce zai doke Bola Tinubu a 2027 idan ya samu tikitin takarar shugaban kasa na ADC.
Tsohon shugaban ƙasa, Goidluck Jonathan ya nemi Peter Obi ya haƙura ya janye masa takara, ana zargin ya yi masa tayin kujerar minista idan aka yi nasara.
A labarin nan, za a ji cewa gidauniyar tsohon mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ta dauki nauyin daliban jihar Yobe da su ka yi nasara a gasar Turanci.
Tsohon jakadan Najeriya a kasar Japan, Mohammed Yisa Gana, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP. Bayan ficewa saga PDP, ya koma jam'iyyar ADC.
Bayan dakatar da dan majalisar tarayya daga ADC tilo, dan majalisar wakilai na ADC daya tilo, Leke Abejide, ya yi magana bayan jam'iyyar ta dakatar da shi.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa jam'iyyar ADC ta 'yan hadaka tana cike da mutane masu gaggawa. Ya bukaci su tsaya su yi shiri.
Jam'iyyun adawa a Najeriya na fama da rikicin cikin gida a Najeriya inda aka samu shugabbi har biyu a NNPP, ADC, SDP da LP masu ikirarin shugabanci.
Jam'iyyar APC ta gargadi 'yan Najeriya da cewa Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i, Rotimi Ameachi da Peter Obi cewa za su rusa tsarin karba karba a siyasar Najeriya.
Atiku Abubakar
Samu kari