Yajin aikin ASUU
Gamayyar halastattun ƙungiyoyin kwadago na ƙasa NLC da TUC sun kira muhimmin taron majalisar zartarwa NEC kan wasu muhimman batutuwa da suka taso.
NLC ta yi bayanin abin da ya sa ba za ta shiga duk taro da Simon Lalong zai halarta ba, ta ce taron da za ayi da gwamnatin tarayya, Ministan ba zai shiga ciki ba.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana watan Janairun 2024 a matsayin lokacin da za a fara shirin ba da lamunin dalibai da gwamnatinsa ta shirya don taimakon dalibai.
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya ba da umarnin biyan malaman jami’o’i karkashin kungiyar ASUU albashinsu na watannin da aka rike musu yayin yajin aikin 2022.
Kungiyar kwadago ta yi karin-haske a kan yajin-aikin da aka fasa shiga a makon nan, amma nan da kwanaki 30 za su waiwayi duk alkawuran da gwamnati ta dauka.
Shugabannin kungiyoyin NLC da TUC sun hakura da zuwa yajin-aiki. Kafin ‘yan kwadago su lashe amansu, sai da aka cin ma wasu yarjejeniya da gwamnatin Najeriya.
An janye shirin dogon yajin-aikin da ake tunani ‘yan kwadago za su shiga a fadin Najeriya. Prince Adewale Adeyanju ya tabbatar da sulhun gwamnati da NLC da TUC
Shugaba a majalisar dattawa ya bayyana bukatar masu shirin yajin aiki su janye yayin da ake ci gaba da shirin ruyfe Najeriya a makon da za a shiga.
Yunkurin gwamnatin tarayya na daƙile shirin yajin aikin ƙungiyoyin kwadago ya gamu da tasgaro yayin da ake nemi wakilan NLC da TUC a wurin taro aka rasa.
Yajin aikin ASUU
Samu kari