Arewa
Babban jigon NNPP ya bayyana sauya sheka zuwa PDP, ya fadi adadin mutanen da suka gaji da tafiyar Kwankwaso, suka sau ladansu suka kama tafiyar lema ta Atiku.
Wasu kiristoci a jihar Neja sun dauki doka a hannu, sun kone ofishin 'yan sanda bayan da 'yan bindiga suka kone malaminsu da ransa, ya mutu nan take a jihar.
Rahoton da muke samu daga majiya mai tushe ta bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya samu babban rabo a yankin Arewa ta tsakiya a kasar.
Gwamnan APC ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa gwamnonin APC ke ci gaba da marawa dan takarar shugaban kasa Tinubu baya a zaben 2023, ya fadi dalili daya.
Babu mamaki nan gaba a daina yi wa Arewa gorin fetur domin Jihohin da ake tunanin za a iya samun danyen mai sun hada da Neja, Nasarawa, Borno, Yobe, Adamawa.
Matasan jam'iyyar APC na yankin arewa maso gabasa ne suka zargin dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar APC da yin watsi da su bayan an zabeshi.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace sabon DPO da aka tura Pankshin, karamar hukumar Pankshin na Jihar Filato a dakin otel bayan sun harbe shi.
Wani abin bakin ciki ya faru a garin Minna, babban birnin jihar Neja inda wani direban tirela ya halaka jami'in NSCDC ya kuma fizgi motarsa ya tsere nan take.
Wani dan arewa ya bayyana bukatar aure, zai ba da sadakin Naira miliyan daya da kuma karin N200,000 don rage mata radadin hana ta yin wasu bukukuwan bidi'a.
Arewa
Samu kari