Arewa
Kungiyar dattawan Arewa (NEF), ta yi kira ga sabon shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya yi kokarin cika alkawuran da ya dauka bangaren tsaro da kuma.
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya yi muhimman naɗe-naɗe a gwamnatinsa, inda ya naɗa sakataren gwamnatin jihar da shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun sake komawa zauren majalisar dokokin jihar Filato a karo na biyu, sun ƙara kwace iko tare da hana mambobin shiga.
Hamshaƙin attajirin da babu kamar sa a nahiyar Afirika, Aliko Dangote, ya shiga cikin jerin attajiran duniya 70, bayan dukiyarsa ta ƙaru da $769m a rana ɗaya.
Gwamnan jihar Taraba, Kefas Agbu, ya rushe shugabannin riƙo na ƙananan hukumomin jihar. Sallamar su daga bakin aikinsu na zuwa ne bayan an rantsar da gwamnan.
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umar.Bago, ya bayyana cewa zai ba mata kujerun mataimakin shugaban ƙaramar hukuma da sakatarori a ƙarƙashin gwamnatinsa mai ci.
Gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya gargaɗi yan kasuwar man Fetur su guji ɗaukar duk wani mataki da za'a kalla da sunan zagon ƙasa ga tattalin arziki.
Gwamna Bala Muhammed, na Bauchi ya ce gwamnatinsa a zango na biyu zata ɗauki matasa 20,000 aikin tsaro a wani ɓangaren kudirinta na tabbatar da zaman lafiya.
Dakarun sojoji sun halaka ƴan ta'adda ƙungiyar ta'addancin nan ta Islamic State of the West Africa Province (ISWAP), a jihar Borno. Ƴan ta'adda uku sun halaka.
Arewa
Samu kari