Arewa
Kungiyar Kiristoci a Najeriya (CAN) reshen jihar Plateau yanzu haka ta na jagorantar zanga-zanga a Jos kan hare-haren 'yan bindiga da ya addabi jama'a.
Tsohon Atoni-janar na farko a jihar Kwara kuma kwamishinan Shari'a, Alhaji Alarape Salman ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 81 a duniya a jiya Lahadi.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ziyarci Shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa da ke Abuja don tattauna matsalar tsaro da ta addabi jiharsa.
Rahotanni da suke fitowa nuna ce an kashe wani makiyayi mai suna Nuhu Adamu a unguwar Mortal da ke Bokkos a jihar Filato. Hakan na zuwa ne kwanaki.
Rundunar yan sanda reshen jihar Filato ta bayyana cewa dakarunta sun kama mutane takwas da ake zargin da hannunsu a kashe-kashen kwanan nan a Filato
Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya nuna bacin ransa kan yadda safarar yara daga Arewacin kasar zuwa Kudanci ke kara kamari inda ya ce ba za su amince ba.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta bayyana cewa ta yi wata muhimmiyar ganawa da wasu yan daba 52 a yankin Kwanan Dangora da ke karamar hukumar Kiru a Kano.
Gwamna Abba Kabir ya fara biyan kudaden diyyar rusau biliyan daya daga cikin biliyan uku da ya amince zai biya a kwanakin baya bayan an maka shi a kotu.
Wasu gungun mata da suka fito zanga-zangar adawa sa kama waɗanda ake zargi da kashe-kashe a Bokkos, sun banka wa gidan hakimin garin wuta yau Jumu'a.
Arewa
Samu kari